An Gudanar Da Taron Tattaunawa Kan Tattalin Arziki Da Hada-hadar Kudi A Tsakanin Sin Da Birtaniya Karo Na 11

Mataimakin firaministan kasar Sin kuma mai karban bakuncin taron tattaunawa kan tattalin arziki da hada-hadar kudi a tsakanin Sin da Birtaniya He Lifeng da ministar kudi ta kasar Birtaniya Rachel Reeves sun shugabanci taron tataunawar karo na 11 a nan birnin Beijing a yau.

He Lifeng ya…

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Kan Tattalin Arziki Da Hada-hadar Kudi A Tsakanin Sin Da Birtaniya Karo Na 11 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment