An Harbe Mutumin da Ya Ƙona Al-Ƙur’ani A Sweden

Wani mutum da ya ƙona Al-ƙur’ani a Sweden ya rasa ransa bayan an harbe shi, a cewar rahotanni daga kafofin yaɗa labarai na ƙasar.

An harbe mutumin mai suna Salwan Momika, mai shekara 38, a daren ranar Laraba a cikin wani gida da ke birnin Södertälje.

A shekarar 2023, Mista…

An Harbe Mutumin da Ya Ƙona Al-Ƙur’ani A Sweden …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment