An Kaddamar da Rabon Tallafin Kudi ta Banki, Gwamna Zai Raba Naira Biliyan 4.9 …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tallafi NG-CARES domin tallafawa mutane marasa ƙarfi a fadin jiharTallafin ya shafi mutane 44,000 daga kananan hukumomi 14, inda gwamnati ta ware Naira biliyan 4.964 domin rabawaShirin ya haɗa da nau’o’in tallafi guda huɗu, wanda ya haɗa da kuɗin tallafi na wata-wata da taimako ga masu ƙananan sana’o’i
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma…
>