washington dc —
Gwamnan jihar Oyo Seyi Makinde ya ce hukumomin tsaro sun kama wadanda suka shirya kalankuwa a shiyar Bashorun na birnin Ibadan da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 35 kuma jihar za ta tabbatar sun fuskanci shari’a.
Gwamnan ya bayyana lamarin da ranar takaici ga gwamnatin…
An Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Hannu A Turmutsutsin Oyo …C0NTINUE READING >>>>