Rundunar Sojojin Najeriya ta dakile wani hari da ‘yan bindiga suka shirya kaiwa a Kudancin Jihar TarabaSojoji sun kama mutane biyu, Terry Waapara da Tobaya Tekura, dauke da bindigogin AK-47 da tarin harsasaiAn samu nasarar ne ta hanyar samun bayanan sirri, wanda ya kai ga aiwatar da sintiri da wasu ayyukan soji a yankin
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da…
An Kama ‘Yan Ta’addar da Suka Tunkari Kasuwa da Bindigogi domin kai Hari …C0NTINUE READING >>>