An Kubutar Da Mutane 5 Bayan Da Wani Jirgin Saman Dakon Kaya Ya Kauce Hanyarsa A Abuja

An Kubutar Da Mutane 5 Bayan Da Wani Jirgin Saman Dakon Kaya Ya Kauce Hanyarsa A Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Fashewar da tayar wani jirgin saman dakon kaya mallakin kamfanin Allied Air ta yi, ya sabbaba kaucewarsa daga kan titinsa mai lamba 22 a filin jirgin saman kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja a yau Laraba.

Jirgin saman na dauke da fasinjoji 5 a cikinsa, a cewar sanarwar da hukumar kula da filayen jiragen saman Najeriya (FAAN) ta fitar.

Jami’a mai magana da yawunFAAN, Obiageli Orah, ta ce an yi nasarar kubutar da fasinjojin tare da garzayawa dasu zuwa asibiti…

>

Leave a Comment