An bukaci Gwamnan Jihar Filato, Barista Cale Manasseh Mutfwang, da ya yi takatsantsan da ‘yan barandan siyasa, ka da su hana shi gudanar da kyawawan manufofin da ya kudiri aniyar aiwatar wa al’ummar jihar.
Wannan kira ya fito ne daga bakin daya daga cikin dattawan garin Jos, Alhaji…
An Nemi Gwamna Mutfwang Ya Yi Takatsantsan Da ‘Yan Barandar Siyasa …C0NTINUE READING >>>>