Sanata Shehu Sani ya yi kira ga ‘yan Najeriya da gwamnati su karrama jaruman da suka tsaya tsayin daka wajen kare kasar daga mulkin mallaka Shehu Sani ya kai ziyara makabartar wasu Sarakunan Arewa da aka tsige kuma suka mutu a Lokoja saboda kin amincewa da mulkin Turawan…
An Nemi Karrama Sarakunan Arewa da Suka Yaki Turawan Mukin Mallaka …C0NTINUE READING >>>>