A yau Talata, aka rantsar da sabon shugaban ƙasar Ghana, John Dramani Mahama, a wani ƙayataccen biki da aka gudanar a dandalin Black Star da ke Accra, babban birnin ƙasar.
Mahama, wanda ya taɓa mulkar Ghana, daga shekarar 2012 zuwa 2017, ya lashe zaɓen ƙasar da aka gudanar a watan…
An Rantsar Da Sabon Shugaban Ƙasar Ghana, John Mahama …C0NTINUE READING >>>>