Darakta janar na hukumar jin dadin alhazai na Jihar Kano, Lamin Rabi’u Danbappa, ya roki gwamnatin tarayya da ta samar da tallafi ga aikin hajjin 2025.
Ya yi kiran ne a lokacin yake hira ta cikin wani shirin kai tsaye wato Barka da Hatsi na gidan rediyon Freedom a ranar…
An Roki Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Tallafi Ga Aikin Hajjin 2025 …C0NTINUE READING >>>>