Tsohon kwamishinan yaɗa labarai a jihar Kwara, Alhaji Abdulrahim Adisa ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 91 a duniyaKungiyar ƴan jarida (NUJ) reshen jihar Kwara ta tabbatar da rasuwarsa a wata sanarwa da ta fitar ranar AlhamisGwamnan Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq ya miƙa sakon…
An Sake Yin Babban Rashi a Arewa, Tsohon Kwamishina Ya Riga Mu Gidan Gaskiya …C0NTINUE READING >>>>