Wata matashiya ‘yar shekaru talatin da uku, mai suna Changfe Maigari, ta kasance mace ta farko da ta zama mai tuka jirgin ruwa, a rundunar sojin ruwa ta Najeriya, tun kafa rundunar shekaru sittin da suka gabata.
Jos, Nigeria —
A makon jiya ne, rundunar sojin ruwa ta Najeriya ta karrama…
An Sami Macen Farko Mai Tuka Jirgin Ruwa A Rundunar Sojojin Najeriya …C0NTINUE READING >>>>