An Samu Haɓakar Tattalin Arziƙin Nijeriya A Rubu’i Na Ukun 2024

Babban bankin Nijeriya (CBN), ya ce an samu haɓakar tattalin arziƙin ƙasar nan da kashi 3.46 a rubu’i na uku na shekarar 2024, da muke ciki wanda hakan ya zarce kashi 3.19 a rubu’i na biyu na shekarar.

 

CBN ya bayyana haka ne cikin rahoton da ya fitar wanda ya alaƙanta wannan…

An Samu Haɓakar Tattalin Arziƙin Nijeriya A Rubu’i Na Ukun 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment