Anambra – Wasu mahara sun yi garkuwa da dan majalisa mai wakiltar mazabar Onitsha ta Arewa a majalisar dokokin jihar Anambra, Justice Azuka.
An tattaro cewa an yi garkuwa da Azuka ne a ranar Talata da daddare yayin da yake komawa gida a kan titin Ugwunapampa a Onitsha.
Jaridar Punch ta…
An Shiga Fargaba da Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa da Ɗan Majalisa a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>