An Shiga Jimami bayan Dan Takarar PDP Ya Rasu Ana dab da Zabe

Ajali ya cimma ɗan takarar kansila na jam’iyyar.PDP a mazaɓar 01, Oloba/Atapara da ke ƙaramar hukumar Ede ta Arewa a jihar OsunDauda Nurein ya rasu ne a yammacin ranar Talata, 14 ga watan Janairun 2025 bayan ya yi fama da ƴar gajeruwar jinyar rashin lafiyaJam’iyyar PDP ta yi alhinin…

An Shiga Jimami bayan Dan Takarar PDP Ya Rasu Ana dab da Zabe …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment