An Shiga Tashin Hankali a Kaduna Yayin da Wata Mata Ta Kashe Ƴarta da Maganin Ɓera …C0NTINUE READING HERE>>>
Mercy Michael ta gurfana a gaban kotu kan zargin kashe ‘yarta da maganin bera, lamarin da aka ce ya faru a ranar 10 ga DisambaHukumar NSCDC ce ta gurfanar da wacce ake zargi, inda ta bayyana cewa an fara kai rahoton lamarin cibiyar Salama a KadunaAlkalin kotun bai saurari rokon wacce ake zargi ba, inda ya umarci mai gabatar da kara da ya tura karar ga daraktan shari’ar jihar
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da…
An Shiga Tashin Hankali a Kaduna Yayin da Wata Mata Ta Kashe Ƴarta da Maganin Ɓera …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>