Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yi tir da yadda Arewacin Nijeriya ta kasa amfani da yawan al’ummarta wajen ci gaba, yana mai cewa masu ruwa da tsaki ya kamata su mayar da hankali wajen zuba jari a fannonin ilimi da noma domin haɓaka yankin.
A yayin da yake magana a…
An Yi Wa Arewacin Nijeriya Nisa Sosai A Fannin Ci Gaba …C0NTINUE READING >>>>