Rundunar ‘yansandan Nijeriya a Jihar Adamawa ta yi wa jami’anta 110 karin girma a ranar Talata.
Kwamishinan ‘yansandan jihar, Morris Dankombo, ya yi wa sabbin jami’an ƙarin girma da ɗaura musu sabbin muƙamai a wani taro da ya jawo hankalin jama’a.
Bugu da ƙari,…
An Yi Wa ‘Yansanda 110 Ƙarin Girma A Adamawa …C0NTINUE READING >>>>