Ana Batun Kudirin Haraji, Kungiya Ta Fara Yi Wa Sanata a Arewa Barazanar Kiranye

Ana Batun Kudirin Haraji, Kungiya Ta Fara Yi Wa Sanata a Arewa Barazanar Kiranye …C0NTINUE READING HERE >>>

An fara taso sanata mai wakiltar Bauchi ta Kudu a majalisar dattawa, Shehu Buba Umar, a gaba kan rashin taɓuka abin kirkiWata ƙungiyar siyasa ta yi barazanar yi wa sanatan kiranye saboda gaza cika alƙawuran da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓeƘungiyar ta ba shi wa’adin sati ɗaya kan ya gyara siyarsa ko kuma ta ci gaba da shirinta na ganin ya dawo gida daga majalisa

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…

>

Leave a Comment