Ana Batun Tazarcensa, Bola Tinubu Ya Aika Sako ga ‘Yan Adawa …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna muhimmancin da zaman lafiya da haɗin kai suke da shiMai girma Bola Tinubu ya buƙaci ƴan adawa da su rungumi zaman lafiya domin ƴan Najeriya abu ɗaya ne duk da bambancin da suke da shi kan siyasaKalaman na shugaban ƙasan na zuwa ne bayan sakataren gwamnatin tarayya ya nuna cewa ya kamata ya sake ɗarewa kan madafun iko a shekarar 2027
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da…
>