Ana Bukatar Fiye Da Matakin Soja Wajen Samar Da Tsaro A Najeriya

Ana Bukatar Fiye Da Matakin Soja Wajen Samar Da Tsaro A Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa daukar matakin soja kadai ba zai samar da tsaro a Najeriya ba.

A cewarsa, matakin soja bai wuce kaso 30 cikin 100 na abin da ake bukata wajen tabbatar da tsaron kasa ba, yayin da ragowar kaso 70 din ya dogara a kan matakan zamantakewar siyasa da tattalin arziki.

Janar Musa ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa a kan tsaron Najeriya da muradun kasa, da cibiyar yaki da ta’addanci ta Najeriya…

>

Leave a Comment