Ana Ci Gaba Da Ce-ce-ku-ce Kan Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi

NIGER, NIGERIA — 

Ya zuwa karshen shekara ta 2024 da ta kare Najeriya dai na da yawan ‘yan sanda dubu dari hudu(400,000) lamarin da masana harkokin tsaro suka ce sun yi kadan wajen baiwa al’umma da ma dukiyoyinsu kariya,

Tuni dai masu ruwa da tsaki da suka hada kungiyoyin addini da na…

Ana Ci Gaba Da Ce-ce-ku-ce Kan Samar Da ‘Yan Sandan Jihohi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment