Jihar Adamawa – Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya amince da naɗin sababbin ssrakuna bakwai na masarautun da ya kirƙiro a jihar Adamawa.
Babban sakataren watsa labaran gwamnan, Humwashi Wonosikou, shi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a, 3 ga watan Janairu, 2025.
Ana Fama da Rikicin Sarautar Kano, Gwamna a Arewa Ya Naɗa Sababbin Sarakuna 7 …C0NTINUE READING >>>>