Yakin Gaza ya haifar da Kirismeti lami a Bethlehem, karo na biyu a jere.
Ba a gudanar da bukukuwa ba a dandalin cocin da aka gina a wurin da aka haifi Yesu Almasihu, ba kuma a kunna kyandura ko ajiye bishiyar Kirsimeti ba.
Wakiliyar BBC ta ce an dai hango yara suna tattaki dauke da…
Ana Gudanar Da Kirismeti Lami A Bethlehem Mahaifar Yesu Almasihu …C0NTINUE READING >>>>