Ana Hasashen Hadakar Jam’iyyun Adawa, El Rufai Ya Gana da Al Mustapha, Jigon PDP

Yayin da ake ta cigaba da hasashe kan hadakar jam’iyyun adawa a Najeriya, manyan yan siyasa sun gana a birnin Tarayya Abuja Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya gana da Manjo Hamza Al-Mustapha da shugaban jam’iyyar SDP da jigon PDP Rahotanni sun tabbatar da cewa ganawar ba ta…

Ana Hasashen Hadakar Jam’iyyun Adawa, El Rufai Ya Gana da Al Mustapha, Jigon PDP …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment