Ana Jimamin Rasuwar Sakataren Gwamnati, An Hallaka Wani Jagoran APC a Najeriya

Jihar Ondo – Wasu miyagun ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan kungiyar asiri ne sun hallaka wani babban jigon jam’iyyar APC a jihar Ondo, Fisayo Oladipo.

Rahotanni sun nuna cewa maharan sun kashe Mista Oladipo, tsohon shugaban matasan APC s garin Owo, da ke ƙaramar hukumar Oyo.

Ana Jimamin Rasuwar Sakataren Gwamnati, An Hallaka Wani Jagoran APC a Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment