Ana Raɗe Raɗin Zai Koma APC, Gwamna Ya Kori Kwamishina daga Aiki

Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta ya kori kwamishinan yaɗa labarai, Dokta Ifeanyi Osuoza daga aiki nan takeWannan mataki dai na zuwa ne a daidai loƙacin da ake yaɗa jita-jitar gwamnan na shisshigewa jam’iyyar APC kuma da alamun zai iya barin PDPAn ruwaito cewa Gwamna Sheriff…

Ana Raɗe Raɗin Zai Koma APC, Gwamna Ya Kori Kwamishina daga Aiki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment