Ana Tsaka da Batun Kudirin Haraji, Mataimakin Tinubu Ya Shiga Taron NEC a Abuja

State House, Abuja – Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima na jagorantar taron majalisar tattalin arziki ta ƙasa (NEC) karo na 146 a Aso Rock.

Gwamnonin jihohin Najeriya da wakilan hukumomin da ke cikin NEC sun halarci zaman na yau Alhamis, 12 ga watan Disambar 2024.

The Nation ta tattaro cewa taron Majalisar tattalin arziki da aka saba yi a kowane wata, ya kan tattauna kan muhimman batutuwan da suka shafi Najeriya.

An fara taron ne bayan isowar mataimakin shugaban kasa a…

Ana Tsaka da Batun Kudirin Haraji, Mataimakin Tinubu Ya Shiga Taron NEC a Abuja …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment