WASHINGTON D.C. —
Cutar da ta bayyana ta fi tasiri akan yara kanana. Daga cikin alamomin cutar, tana kumbura wa yara ciki Sosai. mai kula da al’amuran Lafiya a matakin farko a karamar hukumar Bungudu, Bashiru Muhammad Bungudu ya ce, lamarin yayi Kamari a kauyuka da dama, kuma ta na bayyana…
Ana Zargin Barkewar Cutar Gubar Dalma a Jihar Zamfara …C0NTINUE READING >>>>