APC Ta Dura kan Atiku a kan Jifanta da Amfani da Wike wajen Hura Wuta a PDP …C0NTINUE READING HERE >>>
Kakakin Atiku ya zargi APC da amfani da ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, wajen ruguza PDPBiyo bayan zargin, jam’iyyar APC ta musanta lamarin, tana mai cewa PDP ce ke da matsalar cikin gida APC ta bayyana cewa Nyesom Wike ba dan jam’iyyar ta ba ne, kuma ba ta aiki tare domin cimma muradunta
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da…
>