Arewa da Kudu: Yadda Kudurin Harajin Tinubu Ya Raba Kan ’Yan Majalisa da Manyan Najeriya

Arewa da Kudu: Yadda Kudurin Harajin Tinubu Ya Raba Kan ’Yan Majalisa da Manyan Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

Ana ci gaba da cece-kuce kan kudurin haraji da aka gabatar a gaban majalisar Najeriya don duba tare da tabbatarwa nan kusa‘Yan Arewa da dama sun nuna adawa da kudurin, lamarin da ya kawo sabani da rabuwar kai a majalisar dattawa ta NajeriyaRahoto ya bayyana kadan daga abin da kudurin ya kunsa da kuma abin da wasu manyan Najeriya keg ani game da kudurin

Najeriya – Kudurin sauya haraji da ke gaban Majalisar Dattawan Najeriya ya janyo cece-kuce mai tsanani a tsakanin ’yan majalisar…

>

Leave a Comment