Abuja, Najeriya. —
Gamaiyar kungiyoyin arewacin Najeriya CNG ta ce yankin arewa na da dimbin hanyoyin tara haraji da za su cike gurbin kudurin dokar sabunta haraji da ke gaban majalisar dattawa.
Wannan ya biyo bayan zama da kwararru kan hanyoyin raya tattalin arziki da kungiyar ta yi a…
Arewa Na Da Hanyoyin Tara Haraji Daga VAT Da Dama… …C0NTINUE READING >>>>