Arsenal Ta Matsawa Liverpool Ƙaimi Bayan Doke Tottenham A Emirates 

Juma’ar kungiyar kwallon kafa ta Arsenal na nuna alamar kyau duba da yadda Larabar ta ta ke a halin yanzu, Arsenal dai ta kasa lashe kofin gasar Firimiya shekaru biyu a jere inda Manchester City ke lashewa.

 

Amma a wannan karon iyalan na Wenger kamar yadda ake masu kirari na…

Arsenal Ta Matsawa Liverpool Ƙaimi Bayan Doke Tottenham A Emirates  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment