Abuja – Wani mai waƙoƙin yabo na addinin kirista a Najeriya, Oluwatimileyin Ajayi ya shoga hannun jami’an tsaro ɗauƙe da kokon kan wata mace da aka gano budurwarsa ce.
An ruwaito cewa an kama mawakin yabon ne a kusa da wata coci ranar Lahadin da ta gabata, 12 ga watan Janairu, 2025.
Asiri Ya Tonu: An Kama Wani Fitaccen Mawakin Addini Ɗauke da Kan Budurwarsa …C0NTINUE READING >>>>