Atiku Ya Gano Manyan Matsaloli 5 a Kasafin 2025, Ya ba Tinubu Muhimmiyar Shawara

Atiku Abubakar ya ce gibin Naira tiriliyan 13 a kasafin kudin 2025 yana nuna rashin tsari mai dorewa da dogaro kan bashiDan takarar PDP a 2023 ya soki yadda kudin biyan bashi (N15.trn) ya kusa ya yi daidai da kudin gudanar da ayyukan ci gaba (N16trn)Tsohon mataimakin shugaban kasar ya…

Atiku Ya Gano Manyan Matsaloli 5 a Kasafin 2025, Ya ba Tinubu Muhimmiyar Shawara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment