Atiku Ya Yi Allah-wadai Da Karramawar Da Sojoji Suka Yi Wa Seyi Tinubu

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya nuna rashin jin daɗinsa game da yadda aka yi wa ɗan Bola Tinubu, Sheyi Tinubu wata karramawa ta musamman daga wani rukuni da ake kira “Nigerian Cadet Network”.

A cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Paul Ibe, ya fitar a…

Atiku Ya Yi Allah-wadai Da Karramawar Da Sojoji Suka Yi Wa Seyi Tinubu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment