BREAKING: Portable: Ƴan Sanda Sun Kama Fitaccen Mawakin Najeriya, An Ji Laifin da Ya Aikata
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta kama mawaki Portable a Abeokuta, bisa umarnin kotu bayan karar da Saheed Osupa ya shigar a IlorinKakakin ‘yan sanda ta ce laifin ya hada da bata suna, barazana, tayar da husuma da cin mutunci. An dauki bayanansa a gaban lauyoyiPortable ya taba… Portable: Ƴan Sanda Sun Kama Fitaccen Mawakin … Read more