Maida hankali sosai yana da amfani saboda kuwa dole ne su tabbatar da cewar ana gudanar da ayyuka kamar yadda ya dace wato yadda doka ta ayyana ko ta tanadar.Jami’an ilimi akwai bukatar suna fahimta da ganewa kan al’amuran ilimin fasaha da yadda ake tafiyar da su.
Dole ne su yi…
Ayyukan Jami’an Ilimi Da Muhimmancinsu (2) …C0NTINUE READING >>>>