Ba a Gama da Rashin Tsaro ba, Hukumar NHRC Ta Gano Wata babbar Matsala a Zamfara

Ba a Gama da Rashin Tsaro ba, Hukumar NHRC Ta Gano Wata babbar Matsala a Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>>

Ana tsaka da fama da rashin tsaro, hukumar NHRC ta ce an samun karuwar take hakkokin dan Adam a jihar ZamfaraA bikin ranar kare hakkokin dan Adam na 2024, hukumar NHRC ta ce an samu kararrakin take hakkin dan Adam sama da 120Sarkin Gusau ya bukaci al’ummar jihar da su girmama juna, su taimaka wa mabukata, tare da basu sakon da za su isarwa kowa

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida

>

Leave a Comment