Rundunar ‘yansandan Jihar Adamawa ta musanta rahoton da ke cewa wasu ‘yan fashi da makami sun kai wa ayarin motocin Gwamna Ahmadu Fintiri hari a Jihar Taraba kwanan nan.
Kwamishinan ‘yansandan jihar, Moris Danwambo, ya bayyana a ranar Alhamis cewa rahotannin da aka wallafa a…
Ba A Kai Wa Ayarin Gwamna Fintiri Hari A Taraba Ba – ‘Yansanda …C0NTINUE READING >>>>