Kwana daya bayan Majalisar Edo ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi, sun kalubalanci gwamnaShugabannin kananan hukumomi 18 da ke jihar sun yi Allah wadai da matakin inda suka ce an saba doka Wannan na zuwa ne bayan Majalisar ta dakatar da su da mataimakansu a jiya Talata 17 ga…
‘Ba Ka Isa ba’: Ciyamomi 18 Sun Yi Turjiya da Gwamna Ya Dakatar da Su a Jiharsa …C0NTINUE READING >>>>