Gwamna Abba Yusuf ya zargi Abdullahi Umar Ganduje da jefa tsofaffin ma’aikatan jihar Kano cikin matsananciyar wahalaMai girma Abba ya ce Ganduje ya sauka ya bar hukumar fansho da bashin sama da Naira biliyan 48 na hakkokin tsofaffin ma’aikataA hannu daya, Gwamna Abba ya cika alkawarinsa…
‘Ba Kwankwaso ba ne’: Gwamna Ya Fadi Wanda Ya Jefa Mutanen Kano a Wahalar Rayuwa …C0NTINUE READING >>>>