Ba Zan Taba Sukar Tinubu Ba

washington dc — 

Sanata mai wakiltar mazabar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya bayyana cewa yana matukar ganin mutuncin Shugaba Bola Tinubu da ba zai iya sukarsa ba.

An sha jiyo muryar sanatan a kan batutuwan da suka shafi yanayin tattalin arziki karkashin mulkin Tinubu.

Sanatan wanda ya bayyana…

Ba Zan Taba Sukar Tinubu Ba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment