Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya buƙaci ‘yan Nijeriya da su fifita sahihancin ‘yan takara maimakon batun karɓa-karɓa da ya mamaye zancen zaɓen 2027.
Da yake magana a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Channels…
Ba Zancen Karɓa-Karɓa A Shugabancin Nijeriya, Na Gari Ake Buƙata …C0NTINUE READING >>>>