‘Babban Dalilin da Ya Sa Ƴan Majalisar Tarayya 4 Suka Sauya Sheka zuwa APC’

‘Babban Dalilin da Ya Sa Ƴan Majalisar Tarayya 4 Suka Sauya Sheka zuwa APC’ …C0NTINUE READING HERE >>>

Hon. Benedict Etanabene ya bayyana cewa ƴan majalisar tarayya na LP sun koma APC ne domin fara shirin zaɓen 2027Ɗan majalisar wakilan wanda ya fito daga jihar Delta ya ce babu abin da zai sa ya bar jam’iyyar LP zuwa wata dabanYa ce a halin da ake ciki kuri’un jama’a ba su da amfani a kowane irin zaɓe a Najeriya, ya yi kira ga mahukunta su canza tsarin

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran…

>

Leave a Comment