Babban Layin Lantarkin Najeriya Ya Sake Rugujewa …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
Babban layin wutar lantarkin Najeriya ya sake rugujewa a karo na 12 cikin shekarar 2024 da muke ban kwana da ita.
Sakon da aka wallafa a shafin X na babban layin lantarkin Najeriyar ya tabbatar da cewa layin ya rushe da misalin karfe 2 da mintuna 9 na ranar yau Laraba.
“Babban layin lantarkin ya rushe kuma yanzu za’a fara aikin gyaransa,” kamar yadda aka wallafa a shafinsa na X.
Haka kuma sanarwar da kamfanin rarraba hasken lantarki na Jos ya aikewa abokan…
>