Babban Layin Wutar Lantarkin Nijeriya Ya Lalace Karon Farko A 2025

Rashin wutar lantarki na ci gaba da addabar Nijeriya, bayan babbar layin samar da wutar lantarki na ƙasa ya lalace a yau, Asabar, 11 ga Janairu, 2025.

Rahotanni sun bayyana cewa, wutar lantarki ta fara raguwa daga megawat 2,111.01 da ƙarfe 2 na rana.

Sannan ta sauka zuwa megawat…

Babban Layin Wutar Lantarkin Nijeriya Ya Lalace Karon Farko A 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment