Osun – Babbar kotun jihar Osun mai zama a Ilesa ta dakatar da Gwamna Ademola Adeleke daga naɗa sarkin masarautar Ijesa land.
Kotu ta dakatar da Gwamna Adeleke, kwamishinoni da wasu masu ruwa da tsaki daga naɗawa Yarima Clement Adesuyi a matsayin sarkin Ijesa Landa watau Owa-Obokun.
The…
Babbar Kotu Ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Sarauta, Ta Hana Gwamna Naɗa Sabon Sarki …C0NTINUE READING >>>>