Babbar Kotun Tarayya Ta Yi Fatali da Bukatar Belin Tsohon Gwamnan Jihar Kogi …C0NTINUE READING HERE >>>
Abuja – Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da bukatar bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello.
Alƙalin kotun, Mai Shari’a Maryann Anenih ce ta yanke wannan hukuncin, inda ta bayyana cewa an shigar da bukatar belin da wuri.
Mai shari’ar Anenih ta yi fatali da bukatar belin tsohon gwamnan ne saboda an shigar da ita kafin ya gurfana a gabanta.
Yahaya Bello na fuskantar shari’a a gaban kotun ne kan tuhume-tuhumen da suka shafi zargin karkatar da wasu…
>