Babbar Kotun Tarayyar Kaduna Ta Sa Ranar Sauraron Karar Wasu Mahajjata Kan Hajjin 2024 …C0NTINUE READING HERE>>>
Babbar Kotun Tarayya mai lamba daya dake da zamanta a Jihar Kaduna Daura da ND, wacce mai Shari’a R.M. Aikawa, ke alkalanci, ta fara sauraran karar da wasu mahajjatan shekara ta 2024 su 64.
Mahajjatan sun dai maka Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ne tare da Hukumar Alhazain ta Jihar Kaduna a kan wasu hakkokinsu, da ba su cika musu ba a ya yin da suke gudanar da aikin hajjin na 2024.
A hirarsa da manema labarai jim kadan bayan tashi daga zaman kotun, Barista Bashir Musa lauyan…
Babbar Kotun Tarayyar Kaduna Ta Sa Ranar Sauraron Karar Wasu Mahajjata Kan Hajjin 2024 …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>